'Yan ta'addar Taliban sun kashe jami'an tsaro 2 a Afganistan

Jami'an tsaro 2 sun rasa rayukansu sakamakon harin da 'yan ta'addar Taliban suka kai a gundumar Bilchirag din jihar Faryab dake Afganistan.

'Yan ta'addar Taliban sun kashe jami'an tsaro 2 a Afganistan

Jami'an tsaro 2 sun rasa rayukansu sakamakon harin da 'yan ta'addar Taliban suka kai a gundumar Bilchirag din jihar Faryab dake Afganistan.

Kakakin hwalkwatar 'yan sandan Faryab Abdulkarim Yurish ya shaida cewa an jikkata karin jami'an tsaro 4 a harin.

Yurish ya ce an kashe 'Yan ta'adda 7 tare da jikkata wasu 5 a arangamar da aka yi.

Yurish ya kara da cewar an mayar da martani ga rin.

Ya zuwa lokacinda muke hada wannan labarin babu wata sanarwa da 'yan ta'addare Taliban suka fitar.Labarai masu alaka