Girgizar kasa ta afku a Chile

Girgizar kasa mai karfin awo 6 ta afku a gabar tekun arewacin kasar Chile dake nahiyar Kudancin Amurka.

Girgizar kasa ta afku a Chile

Girgizar kasa mai karfin awo 6 ta afku a gabar tekun arewacin kasar Chile dake nahiyar Kudancin Amurka.

Cibiyar Kula da Yanayin Kasa ta Amurka ta bayyana cewar girgizar ta afku a akan iyakar Chile da peru a waje mai nisan kilomita 38 daga garin Arica.

Girgizar ta afku a karkashin kasa da zurfin kilomita 32.

An bayyana cewar girgizar ba ta janyo asarar rayuka ko dukiya ba.

Tag: Turai , Chile

Labarai masu alaka