Wata mota dankare da bama-bamai ta fashe a tsakiyar garin Jarablus

Wata motar bas dankare da bama-bamai ta fashe a tsakiyar garin Jarablus dake yankin da aka gudanar da Farmakin Garkuwar Firat dake arewacin Siriya

Wata mota dankare da bama-bamai ta fashe a tsakiyar garin Jarablus

Wata motar bas dankare da bama-bamai ta fashe a tsakiyar garin Jarablus dake yankin da aka gudanar da Farmakin Garkuwar Firat dake arewacin Siriya.

Motar ta fshe a inda dinbin mutane suke lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane hudu a bayanan da aka fara fitarwa.

Haka kuma lamarin ya haifar da hasara ga dukiyoyin al'umman yankin.

A gurin da aka jibje jami'an tsaro domin gudanar da bincike ana hasashen cewa 'yan ta'addar YPG/PKK ne suka kai harin.

 Labarai masu alaka