Sojojin Houthi sun kakkabo jirgin Saudiyya a Yaman

Kungiyar Houthi ta sanar da cewa ta kakabo wani jirgi mai saukar unguka AH-64E Apache mallakar kasar Saudiyya a Yaman

Sojojin Houthi sun kakkabo jirgin Saudiyya a Yaman

Kungiyar Houthi ta sanar da cewa ta kakabo wani jirgi mai saukar unguka AH-64E Apache mallakar kasar Saudiyya a Yaman.

Mai magana da yawun sojojin kungiyar Houthi Yahya Seri ya yada a shafinsa ta Twitter da cewa, kungiyar ta kakkabo jirgi mai saukar ungulu mai lamba AH-64E Apache mallakar kasar Saudiyya a lokacin da yake shawagi a yankin Asir dake kasar Yaman inda kuma ya yada bidiyon yadda aka kakkabo jirgin.

A dayan barayin dai Saudiyya bata ce ko uffan ba game da al'amarin.

 Labarai masu alaka