Farmakan Tafkin Zaman Lafiya

Manufar ita ce zaman lafiya,
ta'addanci ake nufa

Koriya Ta Arewa ta Kai karar Amurka

Sakatare janar na majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya turawa Amurka wasika yayinda yake nuna rashin amincewar sa da kwace jirgin ruwan Koreya Ta Arewa da Amurka ta yi kan cewa Kore Ta Arewa ba ta bi dokar da aka sa mata.

kore gem Wise Honest.jpg

Sakatare janar na majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya turawa Amurka wasika yayinda yake nuna rashin amincewar sa da kwace jirgin ruwan Koreya Ta Arewa da Amurka ta yi kan cewa Kore Ta Arewa ba ta bi dokar da aka sa mata.

A wani rahoto da aka karbo daga wurin kanfanin labaren Koreya Ta Arewa KCNA an nuna cewa wakiliyar KTA a majalisar dinkin duniya Kim Song ta rubutawa Guterres wasika yayinda ta bukaci a dawo musu da jirgin ruwansu da Amurka ta kwace ba tare da hakki ba.

Kim ta ce al’amarin ya sabawa dukkan dokokin majalisar dinkin duniya, yayinda ta kara da cewa Amurka ta zama wata kasar ‘yan daba da doka bata dameta ba.

A makon da ya gaba ta ne dai shugaban shari’ar Amurka ya bayyana cewa sun kwace jirgin ruwan.Labarai masu alaka