Kasar Sin Ta Yiwa Amurka Martani Game Da Iran

Shugaban ofishin harkokin wajen kasar Sin Vang Yi ya yi allawade da Amurka game da dabai-dabaiyin tattalin arziki da ta yi wa Iran.

Kasar Sin Ta Yiwa Amurka Martani Game Da Iran

Shugaban ofishin harkokin wajen kasar Sin Vang Yi ya yi allawade da Amurka game da dabai-dabaiyin tattalin arziki da ta yi wa Iran.

Rahotanni da aka karbo daga ofishin harkokin wajen kasar Sin sun nuna cewa shugaban ofishin Vang Yi ya gana da takwaransa na Iran Muhammed Cevad Zarif a babban birnin sin Bejin.

Mister Yi ya bayyana cewa kasashe biyun suna cikin hadin gwiwa musamman a wannan lokaci da al’amura suke sauyawa cikin gaggawa.

Yi ya yi martani mai zafi game da dabai-baiyin tattalin arzikin da Amurka ke nunawa Iran yayinda ya ce dole Iran ta kare kanta game da dukkan abubuwan da zai iya faruwa. Ya kara da cewa yarjejeniyar nukiyar da aka yi tsanin Amurka da Iran abu ne mai mahimmanci da ya kamata a kula da ka’idarsa sosai.

Shugaban ofishin harkokin wajen Iran Zarif ya ce Tehran bata da lefi wajen warware yarjejeniyar Amma a halin yanzu Kasar Sin da Iran suna aiki tare domin ganin an dawo da yarjejeniyar.Labarai masu alaka