Girgizar kasa ta afku a kasar Taiwan

Girgizar kasa mai karfin awo 6 ta afku a gabashin kasar Taiwan.

Girgizar kasa ta afku a kasar Taiwan

Girgizar kasa mai karfin awo 6 ta afku a gabashin kasar Taiwan.

Hukumar Kula da Yanayin Kasa ta Amurka(USGS) ta bayyana cewar girgizar ta afku a yanki mai nisan kilomita 13 arewa maso-gabas daga Hualian kuma a karkashin kasa da zurfin kilomita 10.

A gefe guda Cibiyar Kula da Afkuwar Girgizar Kasa ta Taiwan ta ce, girgizar na da karfin awo 6.1

Ba a bayyana ko girgizar ta janyo asarar rayuka ko dukiya ba.Labarai masu alaka