Hatsarin jirgi ya yi sanadiyar rayuwar da da uba a Amurka

Fadowar wani karamin jirgi ya yi sanadiyar rayukan mutane biyu a jihar Missouri dake Amurka.

Hatsarin jirgi ya yi sanadiyar rayuwar da da uba a Amurka

Fadowar wani karamin jirgi ya yi sanadiyar rayukan mutane biyu a jihar Missouri dake Amurka.

Jirgin ya fado ne a yankin garin Festus inda ya yi sanadiyar hallakar rayuwar da da uba.

Hasarin ya farune sanadiyar matsalolin dake da alaka da injimin jirgin, an dai soma gudanar da bincike akan lamarin.

Tag: jirgi , fadowa

Labarai masu alaka