Yawan fyaɗe ya haifar da zanga-zanga a Amurka

Yawan fyade a ƙasar Amurka ya sanya wasu ƙungiyoyi gudanar da zanga-zanga a jihar Chicago.

1021705
Yawan fyaɗe ya haifar da zanga-zanga a Amurka
abd, cinsel istismar protestosu1.jpg

Yawan fyade a ƙasar Amurka ya sanya wasu ƙungiyoyi gudanar da zanga-zanga a jihar Chicago.

Zanga-zangar da aka fara a kan titin Michigan a filin taron Jane Bryne sun zagaya har gaban ofishin ƴan sanda.

Baya ga lamurkan fyade, tsarin ƴan gudun hijira da uƙubar ƴan sanda na daga cikin manyan abubuwan da aka gudanar da zanga-zanga akansu.

Masu zanga-zanga suna dauke da allunan da aka rubuta a daina fyaɗe, a yiwa kowa adalci, in babu adalci babu zaman lafiya.

 Labarai masu alaka