"An horas da ministocin Elizabeth kan zana'izarta"

Ministocin Burtaniya sun halarci wani horo na sirri kan zana'izar sarauniya Elizabeth II.

"An horas da ministocin Elizabeth kan zana'izarta"

Ministocin Burtaniya sun halarci wani horo na sirri kan zana'izar sarauniya Elizabeth II.

Jaridar The Times ce ta rawaito wannan labarin,inda ta ce an bai wa ministocin horo kan yadda za su shirya zana'izar sarauniyar wacce ke da shekaru 92 da haifuwa.

Kawo yanzu duniya ta kasa gano ainahin ma'anar wannan lamarin,ganin cewa Elizabeth na ci gaba da rayuwa lami-lafiya.Labarai masu alaka