Kim ya nemi dauki daga China

Bayan ganawarsa da Donald Trump,shugaban Koriya ta Arewa ya garzaha China don a taya shi dage takunkuman da aka kakaba wa kasarsa.

Kim ya nemi dauki daga China

Bayan ganawarsa da Donald Trump,shugaban Koriya ta Arewa ya garzaha China don a taya shi dage takunkuman da aka kakaba wa kasarsa.

A wannan shekarar,shugaban kasar Koriya ta Arewa,Kim Jong-un ya kai ziyarar bazata ta 3 China.

A babban birnin Sin Beijing, Kim ya gana da takwaransa na China,Xi Jinping.

Shugabannin 2 sun tattauna kan ganawar da Trump da yayi da takwaransa na Koriya ta Arewa.

 Labarai masu alaka