Farmakan Tafkin Zaman Lafiya

Manufar ita ce zaman lafiya,
ta'addanci ake nufa

Mummunar guguwa ta kashe mutane 10 a Indiya

Mutane 10 ne suka mutu sakamakon mummunar guguguwa tare da ruwan sama da ta kunna kai jihar Bengal ta Yamma da ke Kasar Indiya.

Mummunar guguwa ta kashe mutane 10 a Indiya

Mutane 10 ne suka mutu sakamakon mummunar guguguwa tare da ruwan sama da ta kunna kai jihar Bengal ta Yamma da ke Kasar Indiya.

Kafafan yada labaran kasar sun bayyana cewa, guguwar ta lalata al’amura gaba daya a Kalkuta babban birnin jiharta Bengal.

Guguwar mai gudun kilomita 98 a awa 1 ta tsayar da aiyuka cak a Kalkuta inda ta tumbuke wasu bishiyu daga tushensu.

Sakamakon faduwar bishiyu an rufe hanyoyi da dama tare da soke sufurin wasu jiragen kasa.

Tag: Guguwa , Indiya

Labarai masu alaka