Hatsarin jirgi ya yi sanadiyar mutuwar sojoji biyu a Amurka

Hatsarin wani jirgi mai saukar ungulu mallakar sojan Amurka a jihar Kentucky ya yi sanadiyar mutuwar sojoji biyu.

946624
Hatsarin jirgi ya yi sanadiyar mutuwar sojoji biyu a Amurka

Hatsarin wani jirgi mai saukar ungulu mallakar sojan Amurka a jihar Kentucky ya yi sanadiyar mutuwar sojoji biyu.

Rundunar sojan Amurka ta bayyana cewar jirgin ya faɗi kusa da filin tashi da saukar jiragen saman Fort Campbell a ranar juma'a da ƙarfe 21.50 agogon GMT.

Haka kuma wasu jiragen masu saukar ungulu guda biyu sun fadi a jihar Kaliforniya a ranakun Litini da Laraba.Labarai masu alaka