Iraqi na ƙara tabbatar da zaman lafiya a ƙasar ta

An fara gudanar da wata atasaye na musamman domin kauda ƴan ta'addar DAESH dake ɓoye a yankin Kerkuk dake Arewacin Iraqi.

865055
Iraqi na ƙara tabbatar da zaman lafiya a ƙasar ta

An fara gudanar da wata atasaye na musamman domin kauda ƴan ta'addar DAESH dake ɓoye a yankin Kerkuk dake Arewacin Iraqi.

Harin da aka fara a garin Havice dake kudancin Kerkuk anyi nasarar kame yan ta'addar DAESH 20 tare da kashe biyar.

Hukumomin lraqi sun bayyana cewa sunyi nasarar mallakar yankunan tare da dawo da zaman lafiya.Labarai masu alaka