Shugaban Shi'a ya janye sojojinsa a Iraqi

Shugaban Shi'a a Iraqi Muqtada al-Sadr ya ba da umarnin janye sojojinsa masu suna Seraya es-Salam (Peace Brigades) daga Kirkuk.

Shugaban Shi'a ya janye sojojinsa a Iraqi

Shugaban Shi'a a Iraqi Muqtada al-Sadr ya ba da umarnin janye sojojinsa masu suna Seraya es-Salam (Peace Brigades) daga Kirkuk.

Kamar yadda Sadr ya bayyana a rubuce ya tabbatar da bada umurnin sojojin dake karkashinsa na su fice daga yankin Kerkurk a cikin awowi 72 inda ya kara da cewa jami'an tsaron gwamnati ne kawai keda alhakin bada tsaro a yankin. 

Baya ga yankin, jami'an tsaron sune kuma keda alhakin kula da sauran garuruwa da yankuna a kasar.
 
 Labarai masu alaka