CIA ta fitar da wasu muhimman bayanai game da Bin Laden

Hukumar Leken Asiri ta Amurka CIA ta fitar da shafuka dubu 470,000 ga al'umar duniya game da tsohon shugaban 'yan ta'addar Alqa'eda Usama bin Laden.

Daga cikin bayanan akwai na maganganun da aka aka dauka tare da tura wa mambpobin Alqa'eda.

Haka zalika an fitar da bayanai tare da hotunan magajin Bin laden wato Hamza bin Laden tare da maganganun da ya yi na Farfagandar Alqa'eda.

A shekarar 2011 dakarun Amurka na musamman suka kashe Usama Bin laden a gidansa da ke Abbotabad da ke kasar Pakistan.Labarai masu alaka