Babban bankin Ingila na fuskantar matsala

Babban bankin Ingila na fuskantar matsaloli yayinda kasar ke shirin fita daga tarayyar Turai inda kuma babban bankin Amurka ya shawarce bankin da ya kara adadin riba.

Bayan kuri’ar raba gardama da aka kada a watan Yunin shekarar da ta gaba ta ne Ingila ta yanke shawarar fita daga Tarayyar Turai.

Wannan al’amari ya sa babban bankin kasar ya yi wa tattalin arzikin kasar dabai-bayi yayinda Tarayyar Turai ta bukaci Ingila da ta biya wasu kudade domin asarar da ta yiwa tarayyar.Labarai masu alaka