Tambaya Da Amsa

A wannan shekarar a karo na nawa aka yi bikin Ranar Mulkin Kasa da Yara ta Turkiyya?

  1. 93
  2. 98
  3. 99

Za a bayar da kyaututtuka ga mutane 3 da suka sami nasarar amsa wannan tambaya dai-dai. Za kuma a zabe su ne ta hanyar yin canke bayan sun aiko da amsar tasu.

Za ku iya turo da amsoshinku har nan da karshen watan Afrilu. Sai ku cike gurbin amsar tambayar da ke nan kasa tare da aiko wa.

Sai mun ji daga gare ku. Daga nan TRT Hausa Muryar Turkiyya.


Amsa Tambayawar Wannan Watan