Jirage marasa matuka masu ceton rai na aiki a gabar tekun Spaniya

A gabar tekun Mijas da ke Spaniya, jirage marasa matuka masu ceton rayuka na gudanar da aiyuka inda suke gano masu bukatar taimako tare da jefa musu kayan abinci.

1660509
Jirage marasa matuka masu ceton rai na aiki a gabar tekun Spaniya

A gabar tekun Mijas da ke Spaniya, jirage marasa matuka masu ceton rayuka na gudanar da aiyuka inda suke gano masu bukatar taimako tare da jefa musu kayan abinci.Labarai masu alaka