An budewa masu hawa tsauni Dutsen Everest

An sake bude Dutsen Everest ga masu hawa tsaunuka bayan rufe shi da aka yi a shekarar da ta gabata sakamakon annobar Corona.

1636022
An budewa masu hawa tsauni Dutsen Everest

An sake bude Dutsen Everest ga masu hawa tsaunuka bayan rufe shi da aka yi a shekarar da ta gabata sakamakon annobar Corona.

Mahukuntan China sun bayyana cewa, rahoton lafiya da aka bayar na nuna an samu raguwar hatsarin kamuwa da cutar a kasar, kuma an bawa wasu masu hawa tsaunuka 38 izinin hawa dutsen.

A gefe guda, an bukaci hawa dutsen da su yi aiki da ka'idar nisantar juna ta yaki da Corona, kuma su tabbatar an gwada zafin jikinsu.

 Labarai masu alaka