Daddadan Abincin Fadar Daular Usmaniyya

A shirin na wannan makon na Abinciccikan Daular Usmaniyya, muna a garin Mevlana na Konya kuma za mu gabatar muku da yadda ake dafa Miyar Zuma wadda idan babu ita to babu garin na Konya.

1628734
Daddadan Abincin Fadar Daular Usmaniyya

Domin hada wannan shinkafa ga kayan da ake bukata:

Kayan hadi:

Naman rago mai kashi kilo 1

Busasshen burodi

Yogot ludayi 1

Hakoran tafarnuwa 3

Na’ana ‘yar kadan

Bakin barkono

Gishiri

Ruwa lita 1

Kayan dandano

Kantu ludayi 1

Man shanu cokali 4

Nikakken kantu kofi 1

Zuma ludayi 2

Ruwan zuma

Zuma ludayi 3

Tafasasshen ruwa kofi 1

Ruwan sanyi kofi 4

Mai dafa abinci kuma mai binciken al’adu Yunus Emre Akkor ne yake mana bayanin yadda ake sarrafa wannan miya mai dadi. Kafin a fara bayani bari mu zagaya mu kashe kwarkwatar idanuwanmu a yankunan Garin KonyaLabarai masu alaka