Bukin bude Gidan Ajiye Kayan Gilashi na Beykoz a Istanbul

Shugaba Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa sun shiga sabon zamani a gine-ginen da ke hada al'adu da lokacin nan gaba.

1618357
Bukin bude Gidan Ajiye Kayan Gilashi na Beykoz a Istanbul

Shugaba Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa sun shiga sabon zamani a gine-ginen da ke hada al'adu da lokacin nan gaba.

Erdogan, a cikin jawabin da ya gabatar a bukin bude Gidan Ajiye Kayan Gilashi na Beykoz a Istanbul ya ce,

“Mun yi imanin cewa za mu sauya fuskar Turkiyya baki daya ta hanyar canza fasalin shimfidar wurare na matsakaici da kuma dogon lokaci." 

Shugaba Erdogan ya kara da cewa, "Mun yi farin cikin kawo wannan Gidan Ajiye Kayan Gilashi na Beykoz, wanda ya kasance daya daga cikin kyawawan aiyukan tsarin zamani a kasarmu." Labarai masu alaka