Sojojin sama na Italliya sun yi shawagi na musamman saboda Corona

Sakamakon kebe dukkan al'umar Italiya da hana su fita, rundunar sojin saman kasar ta yi shawagi na musamman da kananan jiragen yaki.

1379594
Sojojin sama na Italliya sun yi shawagi na musamman saboda Corona

Sakamakon kebe dukkan al'umar Italiya da hana su fita, rundunar sojin saman kasar ta yi shawagi na musamman da kananan jiragen yaki.

Wani jirgin kuma ya kada Pavarotti kamar yadda Nessun Dorma ya yi.

Sojojin sun zana tutar Italiya a sama.

Al'umar Italiya na cikin mawuyacin hali saboda cutar ta Corona, kuma gwamnati na bayar da sakonni neman hadin kai da goyon baya.Labarai masu alaka