Wani abinci mai dadi na zamanin Daular Usmaniyya

Wani abinci mai dadi na zamanin Daular Usmaniyya.

Wani abinci mai dadi na zamanin Daular Usmaniyya

SARAYIN LEZZETLERİ 06-2020

A shirinmu na abinciccikan Daular Usmaniyya da muke kawo muku duk mako, a wannan satin za mu bayyana muku yadda ake hada “Mutanjana” wanda za mu hada shi a gaban garin Edirne.

Domin hada wannan abinci mai dadi ga kayayyakin da ake bukata:

1. kg. Na naman akuya

300 gr. Na albasa mailawashi

cokali 3 na man shanu

cokali 1 na garin fulawa

ruwa kofi 2

Gishiri

Sumec karamin cokali 2

Citta kwaya 1

Zuma cokali 1

Baure guda 4

Bararren badem gram 50

Busasshen inibi gram 50

 

Mai dafa abinci kuma mai binciken al’adu Yunus Emre Akkor ne yake mana bayanin yadda ake sarrafa wannan abinci mai dadi. A sha kallo lafiya.


 


 


 


 

 Labarai masu alaka