Cen ya barje gumi a Jamus

Shahararren mawakin kasar Turkiyya Cem Adrian ya barje gumi a garin Düsseldorf dake kasar Jamus

Cen ya barje gumi a Jamus

Shahararren mawakin kasar Turkiyya Cem Adrian ya barje gumi a garin Düsseldorf dake kasar Jamus.

A filin wasan Capitol dake Düsseldorf ne mawakin ya rera wakokinsa da ya fitar a yan kwanakin a gaban dinbin masoyarsa wadanda sunka rinka yi masa amshi.

Shagalin ya samu halartar alumma da dama musanman matasa.

A wakokin da ya yi har na kusan awanni biyu saman mambari, Cem Adrian ya samu tafi daga masu saurarensa.

 

 

 Labarai masu alaka