An gano jikkunan mutane 7 a Mekziko

A jihar Jalisco dake yammacin Mekziko an gano gangar jikin mutane 7 a yashe.

An gano jikkunan mutane 7 a Mekziko

A jihar Jalisco dake yammacin Mekziko an gano gangar jikin mutane 7 a yashe.

Sanarwar da aka fitar daga Ofishin Gabatar da Kara na Mekziko ta ce a wajen garin Guadalajarane aka gano jikkunan mutanen a cikin wasu motoci 3 daka ajje a wata gona.

A binciken da aka gudanar a wajen an gano kwanson harsashai da yawa a wajen.

A jihar Jalisco ne ake da ganganra masu safarar miyagun kwayoyi a Mekziko wanda suke kiran kansu da suna "Jalisco New Generation".

 Labarai masu alaka