Gobe ne daren 12 ga watan da aka haifi Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad SAW

A daren gobe Juma'a da ya hade da Asabar ne za a riski daren haihuwar Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallam.

A ranar 12 ga watan RabiyyulAwwal aka haifin Annabin Tsira a garin Makka na kasar Saudiyya.

A kasashe Musulmi na duniya da dama ana murnar zagoyowar haihuwar Annabin Tsira Cikamakin Annabawa dan Abdullah Baban Fatima.

A Turkiyya ma Hukumar Kula da Al'amuran Addinai ta Diyanet za ta jagoranci gabatar da shirye-shirye da dama albarkacin wannan rana.

Tag: Maulidi

Labarai masu alaka