Firaministan Girka Tsipras ya ziyarci Ayasofya

Firaministan Girka Alexis Tsipras ya ziyarci Turkiyya bayan gayyatar da Shugaban Kasar Recep Tayyip Erdogan ya yi masa.

Firaministan Girka Tsipras ya ziyarci Ayasofya
cipras ruhban okulu1.jpg
cipras ruhban okulu.jpg
cipras ayasofya1.jpg

Firaministan Girka Alexis Tsipras ya ziyarci Turkiyya bayan gayyatar da Shugaban Kasar Recep Tayyip Erdogan ya yi masa.

A yayin ziyarar ta Tsipras ya ziyarci Ayasofya.

Bayan kammala ganawa da hukumomin Turkiyya a Ankara, Tsipras ya tafi zuwa Istanbul.

Da safiyar Larabar na Tsipras ya fara ziyartar Istanbul inda kakakin Shugaban kasar Turkiyya Ibrahim Kalin ya yi masa rakiya.

A yayin ziyarar ta Tsipras ya ce, ya yi farin ciki kasancewar sa a wannan waje mai tarihi.Labarai masu alaka