Kusan 'yan yawon bude ido miliyan 10 ne suka shiga Antalya ta jirgin sama a bana

Ofishin Kula da Raya Al'adu da Yawon Bude Ido na Antalya ya sanar da adadin masu yawon bude ido da suka shiga garin ta filiayen tashi da saukar jiragen sama.

A wannan shekarar an kafa tarihi a Antalya a bangaren yawon bude ido inda 'yan kasar waje da suka shiga garin suka kai mutum miliyan 9 da dubu 666 da 859.Labarai masu alaka