'Yan yawon bude ido daga Turai na kwarara Turkiyya

A watanni 7 na farkon wannan shekarar adadin Jamusawa da suka ziyarci Turkiyya ya karu da kaso 20 widan aka kwatanta da na shekarar da ta gabata wanda ya kama mutane miliyan 2 da dubu 321.

Daya daga cikin kamfanunnukan Jamus masu bincike na Trevo Trend, ta bakin Darakta Janar dinsa Matthias Lange ya sanar da cewa, Turkiyya kasa ce mai jan hankali, a cikin kankanin lokaci ana ta bayyana bukatar zuwa kasar daga Jamus. Labarai masu alaka