'Yan yawon bude ido na ci gaba da tururuwa zuwa garin Antalya na Turkiyya

Watan Agusta ya kafa tarihi a Antalya wajen zuwan 'yan yawon bude ido.

'Yan yawon bude ido na ci gaba da tururuwa zuwa garin Antalya na Turkiyya

Watan Agusta ya kafa tarihi a Antalya wajen zuwan 'yan yawon bude ido.

A watan Agusta da ya gabata 'yan yawon bude ido miliyan 2 da dubu 150 da 448 ne suka shiga garin Antalya na Turkiyya

A tsakanin 1 ga Janairu da 31 ga Agusta kuma masu yawon bude ido miliyan 9 da dubu 62 ne suka je Antalya. Ana sa ran a shekarar 2014 'yan yawon bude ido miliyan 14 ne za su ziyarci birnin.Labarai masu alaka