Van Damme ya yaba wa Turkawa

Jean Claude Van Damme da ya zo garin Antalya na Turkiyya don yin alkalancin wani shirin fim ya bayyana ra'ayinsa game da kasar.

Van Damme ya yaba wa Turkawa

Jean Claude Van Damme da ya zo garin Antalya na Turkiyya don yin alkalancin wani shirin fim ya bayyana ra'ayinsa game da kasar.

Ya ce, jama'ar Turkiyya na da kirki sosai. A bangaren abincin Turkawa kuma ya ce, Abu ne mai kyau! an gabatar masa da abinci da yawa, ko mai zai fada a kan kowanne ba zai isa ba. Musamman Tas Kebab.

Van Damme ya ce, a nan gaba yana tunanin shiga harkokin samar da tufafi a Turkiyya.Labarai masu alaka