Ana horar da sojojin Somaliya 150 a Turkiyya

A karkashin yarjejeniyar aiyukan soji da aka kulla tsakanin Turkiyya da Somaliya, an bayar da horo ga dakarun Somaliya 150 a sansanin dakarun musamman na Turkiyya.

1558623

Sanarwar da aka fitar daga Rundunar Sojin Turkiyya ta ce, ana ci gaba da bayar da horo ga dakarun a cibiyar koyar da yaki da ta'addanci da ke Isparta.

An sanar da cewa, an fara bayar da horon a ramar 21 ga Disamba, kuma ana ci gaba da yi kamar yadda aka tsara.Labarai masu alaka