'Yan Boko Haram sun kashe sojoji 19 a Najeriya

Sojoji 19 sun rasa rayukansu sakamakon harin da 'yan ta'addar Boko Haram suka kai a a arewa maso-gabashin Najeriya.

1452055
'Yan Boko Haram sun kashe sojoji 19 a Najeriya

Sojoji 19 sun rasa rayukansu sakamakon harin da 'yan ta'addar Boko Haram suka kai a a arewa maso-gabashin Najeriya.

Labaran da jaridun kasar suka fitar na cewa 'yan ta'addar na Boko Haram sun kai hari kan sojoji a kan hanyar Damboa-Maiduguri.

An kashe sojoji  19 tare da jikkata wasu da dama a harin.Labarai masu alaka