Yunkurin tserewar 'yan fursuna ya haifar da zubar da jini a Sudan

A yayinda 'yan fursunan dake garin Port Sudan a gabashin kasar Sudan suka yi niyyar tserewa 'yan sanda sun bude musu wuta lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum daya da raunanan hudu

1444758
Yunkurin tserewar 'yan fursuna ya haifar da zubar da jini a Sudan

A yayinda 'yan fursunan dake garin Port Sudan a gabashin kasar Sudan suka yi niyyar tserewa 'yan sanda sun bude musu wuta lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum daya da raunanan hudu.

Zanga-zangar da 'yan fursunan suka fara a Sudan na a sake su ya koma na yunkurin yin tawaye da neman gudu daga gidan wakafin.

'Yan sanda sun kalubalanci 'yan fursunan yayinda suke rusa katangar gidan wakafin da zummar arar na kare.

Artabun da aka kwasa dai ya haifar da mutuwar mutum daya da raunanan wasu hudu.

 Labarai masu alaka