Gini mai hawa 6 ya ruguje a Nairobi

Wani gini mai hawa 6 ya ruguje a Nairobi Babban Birnin Kasar Kenya.

Gini mai hawa 6 ya ruguje a Nairobi

Wani gini mai hawa 6 ya ruguje a Nairobi Babban Birnin Kasar Kenya.

Labaran da jaridun Kenya suka fitar sun bayyana cewar ginin mai dauke da jama'a a yankin Tasia na Nairobi ya rushe baki dayansa.

An fara aiyukan kubutar da wadanda ginin ya danne

Ba a san musabbabin rushewar ginin ba, kuma ana fargabar za a iya samun asarar rayuka.Labarai masu alaka