Jirgin ruwan bakin haure ya kife a Murtaniya

Mutane 57 ne suka rasa rayukansu sakamakon kifewar jirgin ruwan 'yan gudun hijira a tekun Murtaniya.

Jirgin ruwan bakin haure ya kife a Murtaniya

Mutane 57 ne suka rasa rayukansu sakamakon kifewar jirgin ruwan 'yan gudun hijira a tekun Murtaniya.

Bayanan da aka samu daga mahukuntan kasar na cewa jirgin na kan hanar zuwa Spaniya inda ya dilmiye a nisan kilomita 25 daga garin Nouadhibou.

An kubutar da mutane 74 tare da tsamo gawarwakin wasu 57.

An bayyana ba wa wadanda aka ceto taimakon magani da abinci bayan an kai su wajen ajje masu neman mafaka.Labarai masu alaka