Mutane 11 sun bata a hatsarin jirgin ruwa a Kongo

Mutane 11 ne suka bata sakamakon kifewar wani jirgin ruwan kwale-kwale a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.

Mutane 11 sun bata a hatsarin jirgin ruwa a Kongo

Mutane 11 ne suka bata sakamakon kifewar wani jirgin ruwan kwale-kwale a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.

Labaran da jaridun kasar suka fitar na cewar jirgin na kasuwanci dauke da mutane 22 ya tashi daga garin Kitebere na Ugandainda sakamakon iska mai karfi ya kife a kogin Albert na jihar Ituri dake Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.

Ma'aikatan Agajin Gaggawa sun kubutar da mutane 11 da suka hada da mata 4 inda wasu 11 kuma suka bata da har yanzu ba a gan su ba.Labarai masu alaka