An kai harin kunar bakin wake a Alkahira

Jami'in tsaro daya ya rasa ransa yayinda wasu2sukajikkata sakamakon harin lunar bakin wake da aka kai a Alkahira Babban Birnin Masar.

An kai harin kunar bakin wake a Alkahira

Jami'in tsaro daya ya rasa ransa yayinda wasu2sukajikkata sakamakon harin lunar bakin wake da aka kai a Alkahira Babban Birnin Masar.

Sanarwar da Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida ta Masar ta fitar ta ce, a lokacinda ake kai farmakan kama wadanda suka kai hari a Giza a ranar 15 ga Fabrairu ne wani da aka sanya idanu a kansa ya tayar da bam din dake jikinsa a kusa da Masallacin Juma'a na Al-Azhar tare da kashe jami'in tsaro daya da jikkata wasu 2.

A ranar Juma'ar da ta gabata ne aka kai hari da bam da aka samar da hannu a Labarai masu alaka