Mutane 17 sun mutu a sakamakon taho-mu-gamar jiragen kasa a Angola

Mutane 17 ne suka mutu sakamakon taho-mu-gamar jiragen kasa 2 a Luanda Babban Birnin Kasar Angola.

Mutane 17 sun mutu a sakamakon taho-mu-gamar jiragen kasa a Angola

Mutane 17 ne suka mutu  sakamakon taho-mu-gamar jiragen kasa 2 a Luanda Babban Birnin Kasar Angola.

Kamfanin dillancin labarai na Angola ya rawaito cewa, hatsarin ya afku a gundumar Namibe da ke kudu maso-yammacin Angola.

Gwamnan Namibe Carlos da Rocha Cruz ya ce, an kai wadanda suka jikkata zuwa asibitin Bibala.

 Labarai masu alaka