UEFA Europa: Manzano ne zai busa wasan Galatasaray da Benfica

Alkalin wasa dan kasar Portugal Jesus Gil Manzano ne zai busa wasan kungiyar kwallon kafar Turkiyya Galatasaray da Benfica ta Spaniya a gasar UEFA Europa da za a yi a ranar Alhamis din nan 14 ga Fabrairu.

Za a yi wasan a filin wasa na na Turk Telekom dake Istanbul da misalin karfe 10:55 agogon Najeriya kuma Roberto Alonso da Diego Barbero Sevilla ne za su taimakawa Manzamo.

Juan Yuste ne zai zama alkalin wasa na 4 a gasar.

Ricardo De Burgos da Santiago Jaime Latre ne za su zama mataimakan alkalin wasa na 2.Labarai masu alaka