Guguwar Juventus na ci gaba da kada wa a Italiya

A gasar Zakarun Italiya kungiyar kwallon kafa ta Juventus na ci gaba da sheke ayarta wajen yin wankin babban bargo ga kungiyoyi.

2019-02-10T185121Z_853727847_RC143CAB3600_RTRMADP_3_SOCCER-ITALY-SAS-JUV.JPG
2019-02-10T183554Z_1371267268_RC1F79F1AFE0_RTRMADP_3_SOCCER-ITALY-SAS-JUV.JPG
2019-02-10T182902Z_1820116825_RC1F4ACE2280_RTRMADP_3_SOCCER-ITALY-SAS-JUV.JPG

A gasar Zakarun Italiya kungiyar kwallon kafa ta Juventus na ci gaba da sheke ayarta wajen yin wankin babban bargo ga kungiyoyi.

A mako na 23 kungiyar Sassuolo ta karbi bakuncin Juventus inda ta kuma yi nasara da ci 3 da nema.

Khadira, Cristiano Robaldo da Emre Can ne suka ci wa Juventus kwallayenta 3.

Daliban na Allegri na da maki 63 inda ta ke ci gaba ba tare da an yi nasara a kanta ba.Labarai masu alaka