Fenerbahçe na ci gaba ta taka leda a gasar kwallon kwandon Nahiyar Turai

A gasar kwallon kwandon Nahiyar Turai ta THY da anaka kai mako na 19 kungiyar kwallon kwandon Turkiyya wato Fenerbahçe na ci gaba da jagorantar gasar

Kungiyar mai launi ruwan dorawa da shudi mai duhu ta lallasa abokiyar hamayarta ta kasar Spain da ci 82 da 64 inda ta yi nasarar wasanni 17

Daga cikin sakamakon wasannin

CSKA Moscow-Bayern Munich: 77-70

Olympiakos-Khimki: 71-57

Maccabi FOX-Barcelona Lassa: 99-83

Herbalife Gran Canaria-Fenerbahçe Beko: 64-82

Anadolu Efes-Darüşşafaka Tekfen: 82-68

Buducnost VOLI-Real Madrid: 73-60

Zalgiris-Panathinaikos: 82-69

Baskonia-AX Armani Exchange Olimpia Milan: 80-75

 Labarai masu alaka