Anadolu Efes za ta karbi bakuncin Khimki

A ci gaba da gasar kwallon kwando ta kamfanin jiragen saman Turkish Airlines a mako na 18 kungiyar Anadolu Efes dake turkiyya za ta karbi bakuncin takwararta ta Khimki.

Anadolu Efes za ta karbi bakuncin Khimki

A ci gaba da gasar kwallon kwando ta kamfanin jiragen saman Turkish Airlines a mako na 18 kungiyar Anadolu Efes dake Turkiyya za ta karbi bakuncin takwararta ta Khimki.

Za a buga wasana dakin wasanni na Sinan Erdem da karfe 20.00 agogon TSI.

Anadolu Efes ta samu nasara a wasanni 11 daga cikin 17 da ta buga a kakar wasanni na Turai ta bana inda take a mataki na 4.

Khimki kuma ta yi rashin nasara sau 10 tare da yin nasara sau 7 na a mataki na 12.Labarai masu alaka