FlBA 2018: Turkiyya ce kan gaba a rukuninta

A karawa takwas da aka yi a wasan cin kofin kwallon kwandon duniya ta mata wato FlBA 2018 Turkiyya ta jagoranci rukuninta.

FlBA 2018: Turkiyya ce kan gaba a rukuninta

A karawa takwas da aka yi a wasan cin kofin kwallon kwandon duniya ta mata wato FlBA 2018 Turkiyya ta jagoranci rukuninta.

Turkiyya wacce ke rukunin Ba ta lallasa Argentina da ci 63-37, a inda Austria ta sha Najeriya da ci 86-68.

Sakamakon wasannin dai sun kasance haka:

Rukunin A: 

Kanada-Girka: 81-50

Faransa-Koriya ta Kudu: 89-58

Rukunin B:

Turkiyya-Argentina: 63-37

Ostraliya-Najeriya: 86-68

Rukunin C:

Japan-Spain: 71-84

Porto Riko-Belgium: 36-86

Rukunin D :

Letoniya-China: 61-64

Amurka-Senegal: 87-67Labarai masu alaka