America Open: Nadal ya isa wasan karshe

A gasar kwallon Tennis ta America Open da ake ci gaba da yi dan kasar Spaniya Rafael nadal ya isa wasan karshe bayan doke dan kasar Ostireliya Dominic Thiem da ci 3 da 2.

2018-09-05T022737Z_838858693_NOCID_RTRMADP_3_TENNIS-US-OPEN.JPG
2018-09-05T022208Z_1005710717_NOCID_RTRMADP_3_TENNIS-US-OPEN.JPG
2018-09-05T022205Z_907254086_NOCID_RTRMADP_3_TENNIS-US-OPEN.JPG
2018-09-05T020840Z_1004778016_NOCID_RTRMADP_3_TENNIS-US-OPEN.JPG
2018-09-05T020309Z_379763333_NOCID_RTRMADP_3_TENNIS-US-OPEN.JPG

A gasar kwallon Tennis ta America Open da ake ci gaba da yi dan kasar Spaniya Rafael Nadal ya isa wasan karshe bayan doke dan kasar Ostireliya Dominic Thiem da ci 3 da 2.

A gasar da ake buga wa a birnin New York na Amurka, an buga wasanni a rana ta 9.

Nadal da ya taba lashe gasar har sau 3 ya buga wasan Semi Final da Thieme da ke a mataki na 9.

Dan kwallon Tennis din na ksar Spaniya ya doke abokin karawars na Ostireliya da ci 3 da 2 wanda hakan ya ba shi nasraar isa wasan karshe.Labarai masu alaka