An sake buga wasannin play-off 3 na gasar Zakarun Turai

A gasar Zakarun Turai ta UEFA Champions League an sake buga wasannin play-off 3.

An sake buga wasannin play-off 3 na gasar Zakarun Turai

A gasar Zakarun Turai ta UEFA Champions League an sake buga wasannin play-off 3.

Kungiyoyin Ajax, AEK da Young Boys sun samu nasarar shiga gasar mafi daraja a Turai.

Ga yadda sakamakon wasanni 2 da kowanne kungiyoyi suka buga a play-off din:

Dinamo Kiev (Yukren)-Ajax (Holan): 1-3, 0-0  

AEK (Girka)-MOL Vidi (Hungary): 2-1, 1-1  

Dinamo Zagreb (Croatia)-Young Boys (Swizalan): 1-1, 1-2 

Tag: Play-off , Gasa , UEFA , Turai

Labarai masu alaka