Dan Kasar Turkiyya Cakir zai busa wasan Salburg da Red Star a gasar Zakarun Turai

Alkalin wasan na Kasar Turkiyya Cunayt Cakir zai busa wasan da kungiyar kwallon kafa ta Ostiriya Salzburg za ta yi da ta Red Star ta Sabiya a wasna play-off na gasar Zakarun Turai.

Sanarwar da Hukumar kula da kwalon kafa ta Turkiyya ta fitar ta ce, Za a buga wasan a filinw aa na Red Bull Arena da ke garin Salzburg na Ostiriya da misalin karfe 12 na dare agogon Najeriya.

Za a yi wasan a ranar 30 ga Agusta inda mataimakan alkalin wasan Bahattin Duran da Tarik Ongun za su taimaka wa Cakir.

Ceyhun Sesiguzel ne zai zama lkalin wasa na 4 na wasan sannan Halis Ozkahya da baris Simsek za su zama karin mataimaka na 2.Labarai masu alaka