Motsa jiki yadda ya kamata na kara kaifin kwakwalwa

A wani bincike da aka yi a kan mutane miliyan 1.2 a Amurka an gano motsa jiki a kai a kai kuma yadda ya kamata na taimakawa wajen kara kaifin kwakwalwa.

Sakamakon ya nuna masu motsa jiki sau 3 zuwa 5 a kowanne mako na samun kaifin kwakwalwa sama da wadanda ba sa yi.

An gudanar da binciken ba tare da bambance maza da mata ba.

An kuma nuna cewa, a kwanaki2 motsa jini na mintuna 30 zuwa 60 shi ne abinda aka fiso a yi.

An buga binciken a mujallar "Lancet Psychiatry".Labarai masu alaka