Dan wasan tsere na Turkiyya Galiyev ya samu kambin zinariya a gasar Kasashen Turai

A ci gaba da wasannin tsalle-tsalle na Turai a Berlin Babban Birnin Kasar Jamus a rana ta 3 an gudanar da zagayen karshe na gudun mita 200.

Bidiyon Ramil Guliyev na Turkiyya da ya samu kambin zinariya

Dan wasan Turkiyya Rahim Guliyev ya samu nasarar lashe kambin zinariya da daraja 19.76.

A shekarar 2017 ma Rahim Guliyev ya samu kambin zinariya inda ya kafa tarihi a harkokin wasanninsa na Turai.

Dan kasar Birtaniya Nethaneel Michell-Blake ya samu azurfa da dara 20.04 inda dan kasar Swizalan Alex Wilson ya samu tagulla da irin wannan darajar.Labarai masu alaka